
Kaunar Yesu was a song received and written by Eyameh Suleiman. The song entells about the Love of God which has no ending and so also is His mercies over humanity.
Lyrics
LEAD (VERSE) Jininka mai tamani ka zubar akan gijiye donim na Wani irin kauna ne wannan zuwa gareni ya mai sarki (2x) CHORUS Lead: Kai kadai kasani Team: mai girma Lead: kai kadai kasani Team: Ya Yesu (4x) LEAD: Jininka (Echo Team) LEAD: Mai tamani (Echo) LEAD: Ka zubar Echo) LEAD: Domi na (Echo) LEAD: Wani iri (Echo) LEAD: Kauna ne (Echo) LEAD: Zuwa gareni (Echo) LEAD: Ya mai sarki (Echo) 2x CHORUS BRIDGE Kaunar Yesu babu iyaka (echo) Jinkan Yesu babu iyaka (echo) Alherinsa babu iyaka (echo) Ya nuna (echo) Mani (echo) Koda yake (echo) Ban isa (echo)(2x)

Leave a comment